Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Jadawalin Shirye-shirye
    • Bayanai
    • Talla
  • Shirye Shirye
    • Don Marayunmu
    • Ina Mafita
    • Ina Mafita Masoya
    • Ina Muka Dosa
    • Kade-kaden Hausa da Turanci
    • Kowa Ya Bar Gida
    • Labarin Wasanni
    • Lafiyarmu a Yau
    • Lokaci Yayi
    • Magajin Wilbafos
    • Makomar Arewa
    • Manufofin Kasashen Waje
    • Masana’antar Fina-finan Hausa
    • Mu Hadu Mu Gyara
    • Mu Nemi Na Kanmu
    • Rayuwata (My Life)
    • Taba Ka Lashe
    • Wata Fuska

Labarai

Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Jadawalin Shirye-shirye
    • Bayanai
    • Talla
  • Shirye Shirye
    • Don Marayunmu
    • Ina Mafita
    • Ina Mafita Masoya
    • Ina Muka Dosa
    • Kade-kaden Hausa da Turanci
    • Kowa Ya Bar Gida
    • Labarin Wasanni
    • Lafiyarmu a Yau
    • Lokaci Yayi
    • Magajin Wilbafos
    • Makomar Arewa
    • Manufofin Kasashen Waje
    • Masana’antar Fina-finan Hausa
    • Mu Hadu Mu Gyara
    • Mu Nemi Na Kanmu
    • Rayuwata (My Life)
    • Taba Ka Lashe
    • Wata Fuska
February 23, 2021 25Views 0Comments 1Like

Matar aure na neman saki saboda mijinta ya kasa yi mata ciki

Wata matar aure, mai suna Marwanatu Muhammad a ranar Litinin ta roki kotun Shari’a da ke zamanta a Rigasa Kaduna, ta raba aurenta da mijinta Iliyasu kan cewa ya gaza yi mata ciki, The Nation ta ruwaito. A karar da ta shigar, Marwanatu, ta yi ikirarin cewa Iliyasu ya gaza…

Read more
February 23, 2021 25Views 0Comments 1Like
February 20, 2021 21Views 0Comments 1Like

Bayan budurwarsa ta haifa ma sa ɗa, sai ya gudu ya bar gari tare da surukarsa

Wani matashi mai suna Ryan Shelton wanda keda shekaru 29, ya wanke kafa ya gudu ya bar gari tare da mahaifiyar budurwarsa bayan budurwar ta sa ta haifa ma sa jinjirin, The Nation ta ruwaito. Budurwar ta sa Jesse Aldridge, mai shekaru 24, its ce ta bayyanawa jaridar The Sun…

Read more
February 20, 2021 21Views 0Comments 1Like
February 19, 2021 14Views 0Comments 1Like

An Gurfarnar Da Shi A Gaban Kotu Saboda Taurin Bashi

An gurfanar da wani matashi mai kimanin shekaru 28 a gaban wata kotun Majistare ranar Alhamis bisa zargin taurin bashin kudi har N600,000. Ana dai tuhumar matashin ne da laifuka biyu, duk da cewa ya musanta laifin da ake tuhumarsa da shi. Dan sanda mai shigar da kara a gaban…

Read more
February 19, 2021 14Views 0Comments 1Like
February 19, 2021 13Views 0Comments 1Like

Kafa Tarihin Yin Iyo A Teku Na Kilomita 36

Hukumomi a kasar Indiya sun ce wata yarinya mai kimanin shekaru 12 ’yar asalin kasar ta kafa tarihin yin iyo a Tekun Maliya na tsawon kilomita 36. Wata sanarwa da Ma’aikatar Tsaron kasar ta fitar a ranar Alhamis ta ce, “Jiya Rai, wacce ’ya ce ga sojan ruwan kasar, Madan…

Read more
February 19, 2021 13Views 0Comments 1Like
February 18, 2021 29Views 1Comment 1Like

An Tsare Magidancin Da Ya Yi Wa Agolarsa Fyade A Kurkuku

Kotu ta tsare wani magidanci a gidan yari bisa zargin sa da yi wa agolarsa mai shekara 14 fyade. Babbar Kotun Majistaren ta ba da umarnin a tsare mahaucin mai shekara 40 ne bayan an gurfanar da shi a gabanta kan lalata karamar yarinyar. Babban alkalin kotun, P.E. Nwaka ya…

Read more
February 18, 2021 29Views 1Comment 1Like
February 18, 2021 19Views 0Comments 1Like

Matashi ya kashe kansa a Kano ta hanyar yanke al’aurarsa da kwalba

Rundunar ƴan sandan jihar Kano a arewacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani matashi Mustapha Muhammad mazaunin unguwar Kurna layin Malam Na Andi, da ake zargin ya kashe kansa da kwalba. Rudunar ƴan sandan ta ce matashin ya yi hakan ne bayan ya kulle kansa a wani gida da ke…

Read more
February 18, 2021 19Views 0Comments 1Like
February 17, 2021 48Views 0Comments 1Like

Budurwa ta kalubalanci mutane da su shiga gasar rubutu mai kyau, ta wallafa hoton littafinta

Wata ‘yar Najeriya, Maryam Shehu, ta haddasa cece-kuce mai ban sha’awa game da yin rubutu da fasahar rubutun hannu a makarantu Wata matashiya yar Najeriya, Maryam Shehu, ta baiwa mutane da yawa mamaki da kyakkyawan rubutunta yayin da ta nemi wanda yake ganin ya isa su zo suyi gasa. A…

Read more
February 17, 2021 48Views 0Comments 1Like
February 17, 2021 13Views 0Comments 0Likes

Jihar Kano ta ware kudade N83.5m don yiwa dabbobi rigakafin

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa, ta bada kwangilar yiwa dabbobi rigakafi A ranar Talata ne gwamnatin jihar Kano ta sanar da bayar da kwangilar Naira miliyan 83.4 don rigakafin dabbobi, The Nation ta ruwaito. Yarjejeniyar ta hada da samar da kwalabe 8,250 na maganin rigakafin Bovine Pleuropneumonia (CBPP) da…

Read more
February 17, 2021 13Views 0Comments 0Likes
https://matasaradio.com/wp-content/uploads/2021/02/100nigerkidnappedransomevideo.mp4
February 17, 2021 2Views 0Comments 1Like

Kalli video da yan bindiga suka saki bayan sunyi garkuwa da mutanan neja domin Neman kudin fasa daya kai Million 100.

https://matasaradio.com/wp-content/uploads/2021/02/100nigerkidnappedransomevideo.mp4
Read more
February 17, 2021 2Views 0Comments 1Like
February 17, 2021 18Views 0Comments 1Like

Uwargida Ta Kona Mijinta Da Amaryarsa

Wata matar aure ta shiga hannu bisa zargin ta da kona kishiyarta da mijinta ta hanyar cinna musu wuta a dakin da suke kwance. Ita dai amaryar wadda jikinta ya sale baki daya a sanadiyar wutar, kwana 9 ke nan da daura masu aure da mijin nata wanda shi ma…

Read more
February 17, 2021 18Views 0Comments 1Like

Posts navigation

< Page 1 Page 2 Page 3 Page 4 Page 5 … Page 13 >
Ku Biyo Mu
Download Our App
Download Our App
Copyright © 2021 by Trask Global. All rights reserved.