Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Jadawalin Shirye-shirye
    • Bayanai
    • Talla
  • Shirye Shirye
    • Don Marayunmu
    • Ina Mafita
    • Ina Mafita Masoya
    • Ina Muka Dosa
    • Kade-kaden Hausa da Turanci
    • Kowa Ya Bar Gida
    • Labarin Wasanni
    • Lafiyarmu a Yau
    • Lokaci Yayi
    • Magajin Wilbafos
    • Makomar Arewa
    • Manufofin Kasashen Waje
    • Masana’antar Fina-finan Hausa
    • Mu Hadu Mu Gyara
    • Mu Nemi Na Kanmu
    • Rayuwata (My Life)
    • Taba Ka Lashe
    • Wata Fuska

Labarai

Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Jadawalin Shirye-shirye
    • Bayanai
    • Talla
  • Shirye Shirye
    • Don Marayunmu
    • Ina Mafita
    • Ina Mafita Masoya
    • Ina Muka Dosa
    • Kade-kaden Hausa da Turanci
    • Kowa Ya Bar Gida
    • Labarin Wasanni
    • Lafiyarmu a Yau
    • Lokaci Yayi
    • Magajin Wilbafos
    • Makomar Arewa
    • Manufofin Kasashen Waje
    • Masana’antar Fina-finan Hausa
    • Mu Hadu Mu Gyara
    • Mu Nemi Na Kanmu
    • Rayuwata (My Life)
    • Taba Ka Lashe
    • Wata Fuska
February 27, 2021 4Views 0Comments 0Likes

Yanzu-yanzu: Dalibai 7 cikin 317 da aka sace sun samu kubuta daga hannun yan bindiga

Wata majiya ta bayyana cewa daliban sun dawo gida da kansu bayan sun samu ikon sullubewa yan bindigan a cikin daji. Sun kara da cewa tun daga cikin dajin suka taka sayyada har suka gano gida. A cewar majiyar, daliban sun bayyana cewa akwai saura dake hanyar dawowa wadanda suka…

Read more
February 27, 2021 4Views 0Comments 0Likes
February 27, 2021 23Views 0Comments 1Like

Yadda sojojin ƙasar Kamaru suka yi wa mata 20 fyaɗe a wani harin ramuwar gayya

Kungiyar Kare Hakkin Bil’adama ta Human Rights Watch ta ce ta tattara shaidu na harin daukar fansa da aka kai kusan shekara daya baya, da sojojin Kamaru suka kai a wani kauye inda suka yi wa mata akalla 20 fyade. Sumamen da aka kai Ebam a yankin da ‘yan aware…

Read more
February 27, 2021 23Views 0Comments 1Like
February 26, 2021 13Views 0Comments 1Like

Zamfara: Iyayen ɗaliban da aka sace a makarantar Jangebe sun bi sawun yaransu cikin daji

Iyaye da kuma ‘yan uwan ɗaliban da aka sace a makarantar sakandare ta GGSS Jangebe a Jihar Zamfara sun bi sawun ‘yan bindigar cikin daji. Wasu daga cikin iyayen sun shaida wa BBC Hausa cewa sun yanke shawarar bin sawun yaran nasu ne da zummar ceto su daga hannun miyagun.…

Read more
February 26, 2021 13Views 0Comments 1Like
February 26, 2021 18Views 0Comments 1Like

Baku fi ƙarfin gwamnati na ba, Buhari ya gargaɗi ƴan bindiga

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi yan bindiga da ke adabar al’umma a sassan kasar, inda ya ce gwamnatinsa za ta iya yin maganin su. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi yan bindiga da ke adabar al’umma a sassan kasar, inda ya ce gwamnatinsa za ta iya yin maganin su.…

Read more
February 26, 2021 18Views 0Comments 1Like
February 26, 2021 21Views 0Comments 1Like

Gwamnan jihar Zamfara ya bada umurnin kulle dukkan makarantun kwana a jihar

Muhammad Matawalle, ta bada umurnin rufe dukkan makarantun kwana dake jihar gaba daya, rahoton TVC. Matawalle ya yi hakan sakamakon sace daliban makarantar sakandaren GGSS Jangebe da aka sace a karamar hukumar Talata Mafara dake jihar. Gwamnan ya bayyana hakan a jawabin da ya saki da yammacin Juma’a a Gusau,…

Read more
February 26, 2021 21Views 0Comments 1Like
February 26, 2021 23Views 0Comments 1Like

Mataimakin Shugaban kasa Osinbajo ya ci gyaran matakin da Buhari, CBN, su ka dauka

A yau Juma’a ne mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya yi kira a sa ido a yadda ake amfani da kudin ‘cryptocurrency’ a Najeriya. Jaridar Vanguard ta rahoto Yemi Osinbajo ya na cewa abin da ya dace ayi shi ne a gyara harkar kudin yanar gizon, a maimakon a…

Read more
February 26, 2021 23Views 0Comments 1Like
February 26, 2021 18Views 0Comments 1Like

Gwamnatin jihar Kwara ta bada umurni a bar dalibai mata su sanya Hijabi a Makarantun Mission

Bayan mako guda, gwamnatin Kwara ta sanar da matsayarta kan lamarin sanya Hijabi. Gwamnatin jihar Kwara ta bada umurni ga dukkan makarantun gwamnati da makarantun da mabiya addinin Kirista suka assasa cewa kada wanda ya hana dalibai mata sanya Hijabi. Hakazalika ya bada umurnin bude makarantu 10 da aka rufe…

Read more
February 26, 2021 18Views 0Comments 1Like
February 26, 2021 10Views 0Comments 0Likes

Ku gayyaci Gumi da Shekau kafin ku dame ni, Igboho ya magantu bayan dakile kamunsa

Sunday Adeyemo, wani dan gwagwarmayar Yarbawa wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya fada wa gwamnatin tarayya da ta cire shi daga cikin jerin gwanon da take yi sannan ta bi shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau da ‘yan fashi. Igboho ya yi wannan furucin ne a ranar Juma’a 26…

Read more
February 26, 2021 10Views 0Comments 0Likes
February 26, 2021 29Views 0Comments 2Likes

Yanzu-yanzu: Yan bindiga sun yi awon gaba da dalibai mata kimanin 300 a jihar Zamfara

Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa yan bindiga sun sace daliban makaranta mata a jihar Zamfara. Majiyoyin Legit Hausa sun tabbatar da ƴan bindiga sun sace ɗalibai mata wanda ba’a san adadinsu ba har yanzu daga makarantar sakandiren GSS Jengebe, karamar hukumar Talata Mafara dake jihar…

Read more
February 26, 2021 29Views 0Comments 2Likes
February 24, 2021 31Views 0Comments 0Likes

Yadda aka kama matsafin da ke kashe yara da sunan magani a jihar Bauchi

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ta ce ta kama wani boka da take zargi da kashe aƙalla ƙananan yara 9 ‘yan shekara 2 zuwa 4. Ta ce an kama bokan ne da ke ƙauyen Rumbu a ƙaramar hukumar Ningi, bayan samun rahoton mutuwar wata yarinya mai…

Read more
February 24, 2021 31Views 0Comments 0Likes

Posts navigation

< Page 1 Page 2 Page 3 Page 4 … Page 13 >
Ku Biyo Mu
Download Our App
Download Our App
Copyright © 2021 by Trask Global. All rights reserved.