



Tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma jigo a ɓangaren adawa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa matasa su ne ƙashin bayan cigaban Najeriya. Atiku wanda ya yi wa jam’iyyar PDP takarar shugaban ƙasa a zaɓen shekarar 2019, ya ce a kowanne lokaci ina yiwa matasa kallon babban ginshikin ci gaban Najeriya. Tun…

Ƙungiyar Ma’aikatan Da Ba Na Gwamnati Ba ta Najeriya, FIWON, ta soki Gwamnatin Tarayyar Najeriya bisa yadda ta gaza hana shigo da man fetur zuwa Najeriya, tana mai lura da cewa gwamnatin ba ta cika alƙawarinta na bunƙasa matatun man fetur na cikin gida ba, kamar yadda jaridar Intanet, The…






Mataimakiyar Sakare Janar na Majlisar Dinkin Duniya, Amina J Mohammed,ta kalubalanci matan ƙasar nan kan su kara jajircewa wajen ganin sun karbi ragamar shugabancin Najeriya idan shugaba Muhammadu Buhari ya kammala wa’adinsa a 2023. Amina wacce ke jagorantar manyan jami’an majalisar da ke wata ziyarar aiki a Najeriya ta bayyana…