Duka da kokarin da ake a fadin duniya na ganin an kawar da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV/AIDS a duniya, a Najeriya akwai mutum sama da miliyan 1.9 da ke rayuwa da cutar. Hukumomi sun bayyana cewa kimanin mata masu juna biyu 124, 817 ne ke rayuwa da…
