Kyakkyawar ‘yar Arewa ta kammala jami’a, yan Najeriya sunce kyanta kadai na iya rikitar da Alkali

Yan Najeriya sun kwararawa wata budurwa sakonnin taya murna ga kyakkyawar budurwa yar Arewa bisa nasaran da ta samu. Budurwar mai suna Maryam Musa ta yi sanarwa a shafin Tuwita bisa kammala karatun digirinta a fannin karatun lauya. Maryam, wacce bata bayyana jami’ar da ta kammala ba ta godewa Allah…