Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Bayanai
    • Talla

Covid-19

Matasa Radio
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Wakoki
  • Ayyuka
    • Aiko Mana Da Sako
    • Bayanai
    • Talla
April 2, 2021 18Views 0Comments 1Like

Mazauniya Kaduna: Aman jini na dinga yi bayan anyi min riga-kafin korona

Wata mata mai zama a Kaduna ta bada labarin yadda ta dinga fitar da jini ta baki da hanci bayan an yi mata allurar korona Wata mazauniya jihar Kaduna mai suna Hannatu Tanko ta bada labarin yadda jini ya dinga fita ta baki da hancinta bayan an yi mata riga-kafin…

Read more
April 2, 2021 18Views 0Comments 1Like
March 31, 2021 4Views 0Comments 1Like

Korona ta kusa fita daga Najeriya, yawan masu kamuwa da ita ya ragu

Hukumar NCDC ta ruwaito cewa, mutane 48 ne kadai suka kamu da cutar ta Korona daga jihohi 8 a ranar Litinin, wata alama kuma da ke nuna cewa mai yiwuwa kwayar cutar na neman fita daga Nijeriya, PM News ta ruwaito. Sabanin haka an bada rahoton kamuwar mutane sama 104…

Read more
March 31, 2021 4Views 0Comments 1Like
March 17, 2021 36Views 0Comments 1Like

NDDC ta fallasa Gwamnonin N/Delta 9, an ba kowace Jiha N100m a matsayin tallafin COVID-19

Kwamitin sauraron korafi na majalisar dattawa ta ce za ta binciki rawar da gwamnonin Neja-Delta su ka taka a wajen awon gaba da kudin NDDC. A ranar Talata, 16 ga watan Maris, 2021, jaridar Punch ta rahoto majalisar dattawan ta na cewa binciken na ta zai iya kai wa ga…

Read more
March 17, 2021 36Views 0Comments 1Like
February 8, 2021 22Views 0Comments 1Like

KO KUSAN AMSAR TAMBAYAR BARIN TAKUNKUMI A FUSKA YANADA ILLA KO HALAKA MUTUM?

A shafukan sada zumunta, ana ci gaba da yaɗa wani saƙo da ke bayyana cewa akwai hatsari a sanya takunkumin fuska mai ba da kariya daga ɗaukar cutar korona. Sakon, wanda aka fi yaɗawa a Whatsapp kuma wanda bai ɗauke da sunan wanda ya ƙirƙire shi, ya lissafo haɗurran da…

Read more
February 8, 2021 22Views 0Comments 1Like
January 18, 2021 46Views 0Comments 0Likes

An samu rabuwar kai tsakanin ‘yan majalisar Najeriya kan sake bude makarantu

A Najeriya an samu rabuwar kai tsakanin ‘yan majalisar dokokin kasar game da batun sake komawa makarantu a yau Litinin a ƙasar. A ranar Alhamis ne ma’aikatar ilmi ta tarayya ta sanar da cewa, gwamnatin ƙasar ta amince a koma makarantu ranar 18 ga watan Janairu, kamar yadda aka tsara…

Read more
January 18, 2021 46Views 0Comments 0Likes
January 16, 2021 8Views 0Comments 0Likes

Gwamnatin Najeriya ta yi gargaɗi kan riga-kafin korona na jabu

Hukumomin Najeriya sun yi gargaɗi kan wani riga-kafin korona na jabu dake yawo a faɗin ƙasar. Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna NAFDAC ta ce ba ta amince da ko wane riga-kafi ba. Shugabar hukumar Mojisola Adeyeye ta bayyana cewa ta tashi tsaye haiƙan wajen hana shigar riga-kafin na…

Read more
January 16, 2021 8Views 0Comments 0Likes
December 14, 2020 22Views 0Comments 0Likes

Gwamnan Lagos ya kamu da COVID-19

Kwamishinan lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ya sanar da sakamakon gwaji ya tabbatar da Sanwo-Olu ya na dauke da COVID-19. Abayomi, wanda ya sanar da hakan ta shafinsa na Twitter@ProfAkinAbayomi a daren jiya asabar, yana mai fatan samun lafiya ga gwamnan na jihar Legas nan ba da jimawa…

Read more
December 14, 2020 22Views 0Comments 0Likes
Ku Biyo Mu
Download Our App
Download Our App
Copyright © 2021 by Trask Global. All rights reserved.