Sheikh Abduljabbar Kabara: Gwamnatin Kano ta sanya ranar muƙabala tsakanin malamin da malaman jihar

Gwamnatin jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta sanya ranar da za a tafka mukabala tsakanin fitaccen malamin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da wasu malaman jihar.h6 Kwamishinan harkokin addinai na jihar Muhammad Tahar Adamu wanda ake kira Baba Impossible ne ya bayyana haka ranar Alhamis a tattaunawarsa…