
insert_link
share
close
Cutar korona ta kashe ƙarin mutum 82 a Iran
Ma’aikatar Lafiya ta Iran ta ce ƙarin mutum 82 sun rasu sakamakon cutar korona cikin awa 24 da suka gabata. Mai magana da yawun ma’aikatar ya ce an kwantar da mutum 456 a asibiti a ƙasar daga cikin 5,924 da suka kamu da cutar. Ya zuwa yanzu, cutar korona ta […]