
Biyo bayan dakatarwar da aka yi wa kamfanin Twitter a Najeriya, gwamnatin tarayya ta bayyana dalilan da suka sa aka dakatar da ayyukan shafin. 1. An dakatar da amfani da shafin Twitter saboda maslahar Najeriya 2. Gwamnati ta zargi shafin sada zumuntar da yin kafar ungulu ga ka’idar kasancewar kamfanonin […]
Rundunar ‘yansada Jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutum 66 a karamar hukumar Danko-Wasagu tare da cewa ana fargabar adadin zai iya wuce haka. Kakakin rundunar ‘yansanda na Jihar DSP Nafi’u Abubakar ne ya bayyana wa BBC hakan yana cewa harin ya faru ne a ranar Alhamis da misalin karfe […]
Mai dakin shugaban Najeriya Aisha Buhari ta rufe shafinta na Twitter jim kadan bayan sanarwar da gwamnatin kasar ta fitar ta dakatar da shafin a Najeriya a yammacin ranar Juma’a. “Zan rufe shafina na Twitter a yanzu. Fatan alheri ga Najeriya,” kamar yadda ta rubuta gabanin rufe shafin. Zuwa shafiyar […]
An samu labarin cewa, cikin mutane kusan 200 da suka nutse a hadarin jirgin ruwan Kebbi, an gano gawarwaki 13. Rahoton wata majiya ya bayyana cewa, an ceto wasu mutane 20 yayin da wasu masu aikin ceto suka yi aikin ceto An ce jirgin ya dauko kayan da ya fi […]
Buhari ya naɗa Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin sabon babban hafsan sojin ƙasan Najeriya. Rundunar sojin ƙasar ce ta sanar da hakan a shafinta na Tuwita a yau Alhamis. Naɗin na zuwa ne kwana shida bayan rasuwar Janar Ibrahim Attahiru mai jagorantar rundunar. Janar Attahiru ya rasu ne a […]
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce tubabbun yan bindigan da suka addabi jihar a baya kawo yanzi sun ajiye makamai sama da dubu guda karkashin shirin sulhun da gwamnatin ta yi. Kwamishanan tsaro da harkokin cikin gidan jihar, Garba Dauran, ya bayyana hakan ga manema labarai a Gusau, birnin jihar. Dauran […]