
An harbe Dalibai, an yi awon-gaba da mutane rututu daga Nuhu Bamali Polytechnic cikin dare
Rahotanni daga mabanbantan wurare sun tabbatar mana da cewa ‘yan bindiga sun shiga makarantar koyon aiki ta Nuhu Bamali ta Zaria, Kaduna. A ranar Alhamis, 10 ga watan Yuni, 2021, wasu mutane da ake zargin cewa masu garkuwa da mutane ne sun kai wa mutanen makarantar hari da dare. Jaridar Daily Trust ta […]