Alisha

Ku saurari wasan kwaikwayo mai bada haske akan wasu fitintinu dake faruwa a tsakanin ma’aurata a wannan zamanin. Alisha matar Abubakari sunyi aure shakara 5 kenan kuma sun fara samun matsaloli kala kala a cikin zamantakewarsu na aure.